Kamar

A n shiriya Picturing Nigeria domin ta ba mutane dama su leka abubuwa iri iri da na asali da ya shifi biranen Naijeriya.

An shiriya Picturing Nigeria domin ya nuna abubuwa da ya kan faru ko wanda a na gani kowace rana a biranen Naijeria. A n karasa shiri n nan ba da wani ainihin fassara ko ma’ana ba.

A n kasacen ta yi amfani tunda mutane da yawa za su sa hannu cikinta. Nufin game hotunan birnin Naijeriya da za a dinga duba zai zama daban. Wurin ajiyan “hotunan Naijeriya” (website) zai ba mutane iri iri amfani yi n magana gama da ayuka da ya shafe su kowani rana. A na fata cewa mutane da yawa za su sami dama su dubi hotunan Naijeriya da zai ba su dadin zuciya ko wani locaci.

Kai ma ka na da anfani ka sa hanu a cikin shiriya n nan game da “Hotunan Naijeriya”. Za ka taimaki aikin nan idan ka kawo hotuna n ka na biranen Naijeriya. Ka azarta suna nka a nan. Bayan haka, ka aika da hotuna nka a cikin komputa nan. Kuma ka na da amfani ka sa hanu a cikin aikin nan idan ka bi hanya da mutane sun shiga shirin nan. Kana da zarafi mai yawa idan ka na so ka yi bayani gama da hotuna biranen Naijeriya.

Fadawa

Copy the following address without any spaces into the address field to contact us